Hausa HipHop: Prince G – Original Chocolate Girl
Hausa HipHop: Prince G – Original Chocolate Girl
Hausa Hiphop
Bayan dogon jira da akayi na zazzafar wakar da prince G-original ya yanke hukuncin zai saketa a ranar da take kamanceceniya da ranar haihuwarsa sannan ya sadaukar da ita zuwa ga duk wata mace mai launin fata irin na cakuleti
After long awaiting of this dope song Prince G-original decided to release it on 1st oct becouse it’s hi’s birthday again he said he dedicated the song to every chocolate girl.